Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Wani jami'in dan sanda mai suna Saja Bello ya bindige tare da kashe a kalla yan sanda sintiri na mobile guda shida a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno. Daily
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Arc S.T. Echono a matsayin sabon babban sakataren asusun tallafin ilimin makaratun gaba da sakandare, TETFund. Echon
Dan takarar gwamna a Jihar Kaduna jam’iyyar PDP, Sanata Shehu Sani, ya yi alkawarin samar da shugabancin da zai zama gada tsakanin arewa da kudancin Jihar Kadun
Wata Blessing tana hannun rundunar ‘yan sandan Jihar Legas bisa zargin ta da watsa wa wata mai Pos, Bisola Kolawole, miya mai zafi a unguwar Ikorodu da ke jihar
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na kasa, Dr Iyorchia Ayu, a ranar Alhamis ya ce jam'iyyarsu ne ta lashe zaben shugaban kasa ta shekarar 2019.
Wata kungiya mai yaki da rashawa da wayar da kan al'umma 'The Citizens Awareness Against Corruption and Social Vices Initiative' ta bawa shugaban NNPC, Mele Kya
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutane hudu a karamar hukumar Ohafia ta Jihar Abia, rahoton Nigerian Tribune. Mutane hudun da aka kashe sun hada da tsohuwar
Wani dan kasuwa kuma biloniya dan kasar Rasha ya ayyana neman Shugaba Vladimir Putin ruwa a jallo saboda kai wa Ukraine hari. Alex Konanykhin, dan kasuwan ya sa
‘Yan bindigan da ke karkashin shugaban su, Dankarami sun halaka mutane 8 cikin 10 da suka sace tun watan Satumban shekarar 2021 yayin kai hari hedkwatar kara
Aminu Ibrahim
Samu kari