Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya nuna farin cikinsa kan sha'awar shiga jam'iyyarsu da mutane ke yi, yana mai cewa suna maraba da kowa amma
Christiano Ronaldo, dan kwallon kungiyar Manchester United ya ce akwai yiwuwar zai jinkirta yin murabus saboda girmama bukatar da dan sa Cristiano Jr ya gabatar
Ministan Kudi, Kasafin Kudi da Tsarin Kasa ta Najeriya, Mrs Zainab Ahmed ta ce Najeriya ba ta amfani da kudaden da aka bata tallafi domin yin ayyukan gina kasa
A ranar Laraba gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya nada mai kudin Afirka, Aliko Dangote, kawun sa, Aminu Dantata da Abdulsamad Rabi’u a matsayin mambobin h
Wani dilan kayan motoci, Dauda ya rasu bayan ya fado daga bene hawa na biyu a Ilorin cikin Jihar Kwara, The Punch ta ruwaito. The Punch ta tattaro bayanai akan
An shiga murna a Jihar Rivers a ranar Talata bayan Gwamna Nyesome Wike ya ce daga yanzu gwamnatinsa za ta mayar da hankali ne wurin walwalar al'umma da bada tal
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta ce suna kan tattaunawa da tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso akan batun komawar sa jam’iyyar kafin zuwan z
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa an dauki saabin matakai masu tsauri kan matsalar garkuwa da mutane musamman wacce ta shafi yara
A ranar Laraba, 23 ga watan Fabrairun 2023, majalisar Jihar Zamfara ta tabbatar da nadin Sanata Muhammad Hassan a matsayin mataimakin gwamnan Jihar Zamfara. Gwa
Aminu Ibrahim
Samu kari