Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Nicholas Felix, ya yi alkawarin magance matsalar tsaro a Najeriya idan an zabe shi a 2020, Premium Times ta rahoto.
An haramta wa yan kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), da Movement for the Actualisation of Sovereign State of Biafra (MASSOB) da sauran kungiyoyin Biaf
Jam'iyyar APC, a ranar Alhamis, a Jihar Zamfara, ta sanar da mika takardar kudi 'cheque' na Naira miliyan 50 domin siya wa Gwamna Bello Matawalle fom din sake t
Shugaban Kungiyar Daliban Najeriya na Kasa, NANS, Sunday Asefon, a ranar Alhamis, ya ce kungiyar a shirye ta ke fita titi ta yi zanga-zanga kan yajin aikin da k
Shugaban Cocin Citadel Global Community a Najeriya, Tunde Bakare, a ranar Alhamis, ya siya fom din sha'awa da takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar
A ranar Alhamis, Atedo Peterside, wani dan kasuwa a Najeriya kuma masanin tattalin arziki ya ce jam’iyyun da ke tunanin tsayar da Goodluck Jonathan ba za su sam
Babban kotun Jihar Ekiti, a ranar Alhmis a yanke wa wani mutum, Stephen Ominiyi, hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe wani da ke jiran gadon sarauta a Ek
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas sannan dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar PDP ya ce shi ne kadai ne zai iya kai APC kasa, The Punch ta ruwait
An kashe wata yarinya mai shekaru 20 da yan kai, Ugochi Nworie a daren ranar Asabar a wani fitaccen otel (da aka sakayya sunansa) a kan babban hanyar Enugu zuwa
Aminu Ibrahim
Samu kari