Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An karawa mazauna jihar Jigawaranar hutun bikin Maulidi yayin da Gwamna Umar Namadi ya tsawaita hutun har zuwa ranar Alhamis, 28 ga watan Satumba.
Wani dan Najeriya, da ya yi aiki a matsayin direban tasi a Najeriya, ya siya sabuwar mota kasa da makonni biyu bayan ya koma Canada. Ya baje motar a soshiyal midiya.
An yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan nada matasa da dama a majalisarsa. An tattaro cikakkun jerin sunayen ministocin Tinubu matasa masu jini a jika.
Wata matashiya ta ki yarda ta bi magidanci mai mata wanda ya tunkareta da batun soyayya amma ta nemi ya koma gida wajen matarsa ta sunnah. Hoton hirarsu ya yadu.
Wata attajiran mata da ta yi shekaru a kasar Amurka ta rasa komai bayan ta koma gida Afrika. A bidiyon, mata ta fashe da kuka yayin da ta ba da labarinta.
Yan bindiga sun harbi dalibai uku sannan suka sace wata daliba a Kwalejin Kimiyya da fasaha ta Isa Mustapha Agwai da ke garin Lafia a Jihar Nasarawa.
Wata kyakkyawar matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan ta nunawa duniya mijinta cike da karfin gwiwa. Alamu sun nuna tana zaune cikin farin ciki da shi.
Shugaban majalisar dattawa, Opeyemi Bamidele ya tabbatar da cewar majalisar dattawan za ta tantance mukaddashin gwamnan CBN, Dr. Olayemi Cardoso, a ranar Talata.
Jam’iyyar PDP a jihar Lagas da dan takararta na gwamna, Olajide Adediran, sun bayyana matsayinsu dangane da nasarar Babajide Sanwo-Olu a kotun zabe.
Aisha Musa
Samu kari