Kyawawan yayan shugaban kasa Buhari (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
Kyawanan hotunan yaran shugaban kasa Muhammadu buhari wanda zai tabbatar maku da cewa sunyi gadob kyau ta fannin uwa da uba.
Tabbas Shugaban kasa Muhammadu Buhari na da kyawawan yara mata, wanda Halima da kanwarta ke daga ciki.
Kalli hotunan su a kasa:
KU KARANTA KUMA: Yan sanda sun mamaye sakatariyar APC na jihar Ondo
Ya kuka ga kyawun su?
Asali: Legit.ng
Tags: