Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu

Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu

Hankalin mutane yafi karkata akan Amare a gurin biki, tun daka kan abinda ya shafi fuskar ta, kayan jikinta har ma ga irin rawar da take taka wa, idanunjama’a gaba daya zai koma kanta. A rin wannan rana ta mussamman, yana da kyau mutun ya samu tsara biki, mai dinky da kuma mai kwalliya mai kyau.

Mai kwaliyya na da ikon da zata iya bata wa amarya ranar bikin ta saboda idan amarya tayi muni, zata ji rashin dadi kuma bazata ja hankalin mutane gurinta ba.

Tsara kwaliya da jan gira da sauransu abune da ya kamata gwana a fannin kwaliyya ta sani saboda ta canza amarya tayi kyau mara misali. Duk da haka, idan kika dauko mai kwalliya da bata kware ba, fuskarki na iya zama mara kyau. Kayan jikin ne ya kamata ya zama fari ba fuskarki ba.

Ga Amare guda shidda (6) da ko sun ki biyan kudi yadda ya kamata ko kuma kawai sun dauko muguwar mai kwalliya:

Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu

2.

Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu

3.

Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu

4.

Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu

5.

Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu
Duba Amare 6 da suka samu mugayen masu kwalliya a ranar aurensu

a makon nan ne mukaji cewa wasu Sabbabin aure Emeka da Nkechi Ofor sun fara da rikici. A lokacin bikin aurensu, Nkechi tayi barazanar soke angonta, saboda da wani matsala a gurin raba abinci ga yan uwanta. Wannan al’amarin ya faru a babban birnin jihar Abia Umuahia, a ranar 26 ga watan Yuni.

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng