Sarkin Musulmi ya bada lambobin waya da za'a kira in anga wata

Sarkin Musulmi ya bada lambobin waya da za'a kira in anga wata

- Ana tsammanin watan sha'aban a gobe asabar

- In ba'a sami watan ba za'a azumci kwana na 30

- In an ga wata sallah ta kama lahadi

Mafi girman kungiyar musulmi ta Najeriya, wadda Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar yake jagoranta, ta bada sanarwar lambobi da za'a kira in an ga watan sha'aban, wanda shine zai zamo ranar sallah karama.

An bada sanarwa ga jama'a da su nemi watan na sallah daga gobe asabar, in ba'a ganshi ba, za'a cike azumi zuwa jibi lahadi, ya zama talatin kenan, sai kuma ayi sallah ranar litinin.

Sarkin Musulmi ya bada lambobin waya da za'a kira in anga wata
Sarkin Musulmi ya bada lambobin waya da za'a kira in anga wata

A yanzu dai sallah ana sa rai za'a yi ta lahadi ne, inda har gwamnati ta bada litinin da talata a matsayin ranakun hutun ma'aikata.

Lambobin da aka bayar sune kamar haka;

S/N SUNA LAMBAR WAYA. E-MAIL

1. Mallam Hafiz Wali 08036009090 hafizswali@yahoo.com

2. Sheikh Tahir Bauchi 08032103733 08033058201 Sayyadibashir26@yahoo.com

3. Sheikh Karibullah Kabara 08035537382

4. Mal. Simwal Usman Jibrin 08033140010 simwaljibril@yahoo.com

5. Sheikh Salihu Yaaqub 07032558231 Salihumy11@yahoo.com

6. Mal. Jafar Abubakar 08020878075 jaafaraabubakar@yahoo.com

7. Alh. Abdullahi Umar 08037020607 waziringwandu@yahoo.com

8. Prof. J.M. Kaura 08067050641 Jmkaura56@yahoo.com

9. Dr. Bashir Aliyu Umar 08036509363 baumar277@gmail.com

S/N SUNA LAMBAR WAYA E-MAIL

1. Sheikh Habeebullah Adam Al-Ilory 08023126335 habibelilory@ymail.com

2. Sheikh Jamiu Kewulere 08033881335 pgsouthwest85@gmail.com

3. Muhammad Rabiu Salahudeen 08035740333 muhammadrabiusalahudeen@gmail.com

4. Sheikh Abdur-Razzaq Ishola 08023864448

5. Sheikh Abdur Rasheed Mayaleke 08035050804 jentleasad@yahoo.com

6. Dr. Ganiy I. Agbaje 08028327463 08057752980 Ganiy.agbaje@nasrda.gov.ng

7. Gafar M. Kuforiji 08033545208 kuforijiabdulwasiu@gmail.com

S/N SUNA LAMBAR WAYA E-MAIL

1. Prof. Usman El-Nafaty 08062870892 elnafaty@gmail.com

2. Mal. Ibrahim Zubairu Salisu 08038522693 zubairusalisu@yahoo.com

3. Dr. Usman Hayatu Dukku 0805 704 1968 udukku@yahoo.com

4. Imam Manu Muhammad 08036999841 limaminmisau@gmail.com

5. Limamin masallacin juma'a na Yola 08035914285

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng