Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Akwai yarjejeniya a fagen siyasar Najeriya cewa babu wani shugaba ko gwamna da zai iya yin tazarce a karo na uku duk da cewar ba a fayyace ba kundin mulki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a, 10 ga Satumba ya ce ba za a biya kudaden da likitocin kasar ke bi ba har sai an gudanar da shirin tantancewa.
Shugaba Buhari yayin ziyarar aiki ta yini guda da ya kai jihar Imo a ranar Alhamis ya ce yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ya zama mai matukar wahala.
Wata Kungiya a jihar oyo ta nemi hukumar tsaro ta karin kaya da ta binciki ziyarar da shahararren malamin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya kai garin Igboho.
An bayyana sunan Suleiman AbdulRahman wanda aka fi sani da Kawu Sumaila da Ismaeel Buba Ahmed a matsayin wadanda ka iya maye gurbin Sabo Nanono daga jihar Kano.
Farfesa Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban Najeriya a ranar Alhamis, 9 ga watan Satumba, ya zargi fitattun 'yan Najeriya da ingiza rashin tsaro da kiyayya.
Femi Adesina, mashawarci na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, a ranar Alhamis ya tunkari fitaccen malamin nan, Sheikh Gumi.
Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Maniru Dan’iya, ya ziyarci yankin domin yi musu jaje a ranar Alhamis, ya jaddada aniyarsu na ganin bayan ayyukan yan bindiga.
Bayan ziyarar da ya kai jihar Imo, shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya nuna gamsuwa kan kokarin gwamna Hope Uzodinma na kaddamar da ayyukan ci gaba a jihar.
Aisha Musa
Samu kari