Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dan majalisar Kano mai wakiltan mazabar Tarauni a majalisar wakilai, Hafiz Kawu ya bayyana cewa, Farfesa Yemi Osinbajo ne ya cancanci maye gurbin Buhari a 2023.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki gidan wani jami'in dan sanda da ke aiki da rundunar IRT, ASP Aliyu Umar, a yankin Kofar Konau da ke Zaria, Kaduna.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki kauyen Jauro Manu na karamar hukumar Gassol da ke jihar Taraba inda suka kashe mutum biyar, sun yi masu kashedi.
Fusatattun matasan Irate a yankin Bogoro da ke jihar Bauchi sun kona gidaje da sauran kayayyaki na miliyoyin naira lokacin bikin tunawa da shugaban Sayawa.
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya kuma Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce gwamnatin Buhari na iya gyara matsalolin tsaron kasar a cikin watanni 17.
Hafsat Shehu ta bayyana cewa labarin mutuwar marigayi S. Nuhu wani abu ne mai ciwo da zafi da bata so ayi mata zancensa ma ko kuma a tambayeta game da shi.
Wani abun bakin ciki ya ya afku a jajiberin sabuwar shekara lokacin da wasu matasa biyu yan gida daya suka nitse a kogin Asa da ke Kwara a yayin da suke wanka.
Jami’an ‘yan sanda sun kai samame sansanin ‘yan bindiga mallakar wani Isiya, gawurtaccen dan bindiga a dajin Sabon Birni da ke karamar Igabi ta jihar Kaduna.
Tsohon sakataren labaran kungiyar lauyoyin Najeriya reshen Benin, Douglas Ogbankwa, ya bayyana cewa matan aure na iya karar mazajensu kan yin lalata da su.
Aisha Musa
Samu kari