Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
'Yan sanda a jihar Katsina sun kama wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne su biyu yayin da suka yi barazanar sace wasu mutane idan basu biya kudi ba.
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da hukuncin kisan kai a kan masu lalata da kananan yara yan kasa da shekaru goma kamar yadda kwamishinan shari'a ya bayyana.
Yan bindiga sun saki basaraken masarautar Gindiri, karamar hukumar Mangu da ke jihar Filato, Charles Mato Dakat, bayan ya shafe tsawon kwanaki biyar a hannunsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada mataimakin kwanturola janar (DCG) Karebo Samson a matsayin sabon kwanturola janar na hukumar kashe gobara ta tarayya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi ta’aziyar mutuwar tsohon Shugaban Majalisar koli ta Shari'a a Najeriya (SCSN), Dr Datti Ahmad, wanda ya rasu a ranar Alhamis.
Shugabanni a Adamawa sun nuna rashin amincewa da karin gundumomi a jihar, sun ce hakan rashin azanci ne duba ga yadda wadanda ke kasa ke kasa biyan albashi.
Rundunar 'yan sandan birnin tarayya ta kama wani jami'in dan sandan da aka ga yana karbar cin hanci a wani bidiyo sannan ta kaddamar da bincike a kan lamarin.
Mai martaba sarkin Bauchi ya rera wakar yabo na dawowar Annabi Isah yayin da ya karbi bakuncin wasu mabiya addinin Kiristanci a fadarsa a yayin bikin kirsimeti.
Tsohon dan majalisar dokokin Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya bayyana cewa ko kadan babu laifi idan mutum ya dage kan auren wanda suke a aji guda a rayuwa.
Aisha Musa
Samu kari