Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin jihar Bauchi ta ware kudi har naira miliyan 100 domin gudanar da gasar karatun Al-Qur'ani na kasa wanda za a yi a jihar daga ranar 18-20 ga Maris.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 30 ga iyalan wadanda hare-haren yan bindiga ya ritsa da su a jihar Kebbi.
Tsagerun yan bindiga sun halaka wani mutum da suka yi garkuwa da shi bayan sun karbi naira miliyan daya a matsayin kudin fansa daga yan uwansa a jihar Kaduna.
Mutanen garin Shimfida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina sun fara gudun tsira bayan zargin cewa rundunar sojoji ta janye dakarunta daga wannan yankin.
Attajiri ya halarci taron aure inda ya likawa amarya da ango kudi. Sai dai a karshe ya yi amfani da wani kudin wajen goge fuskar ma'auratan ya kuma tafi da shi.
Jaruma Maryam Booth ta bayyana cewa har yanzu bata samu wacce za ta maye mata gurbin mahaifiyarta, Hajiya Zainab Booth a matsayin babbar kawa ba don sun shaku.
Jami'an hukumar tsaro ta DSS sun yi ram da shugabannin kananan hukumomin Gwarzo da na birni da kewaye na jihar Kano kan daukar nauyin dabar siyasa gabannin 2023
Maryam Booth ta bayyana cewa duk yadda mutum ya kai ga son aure idan har Allah bai nufa ba toh babu yadda ya iya har sai lokacin da alkawarin Ubangiji ya cika.
Majalisar dattawa ta tabbatar da sunayen mutane biyar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mata a matsayin kwamishinonin hukumar yaki da rashawa ta ICPC.
Aisha Musa
Samu kari