Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon dan wasan kwallon kafa na Najeriya wato Super Eagles, Justice Christopher, ya mutu. Dan wasan ya kwanta dama ne a safiyar yau Laraba, 9 ga watan Maris.
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga iyalan yan sa kai sama da 60 da yan bindiga suka kashe a jihar Kebbi, ya nemi jami'an tsaro su kara kaimi.
Sanata Shehu Sani ya shawarci yan Najeriya da ke da sha’awar shiga yakin Ukraine da Rasha amma kuma basu da kudin biza cewa su tafi arewa su yaki Boko Haram.
Sanata Shehu Sani ya ce tsige Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi da kotu ta yi zai shafi sauran gwamnoni masu ci wadanda suka sauya sheka daga jam’iyyun na da.
Sabon rikicin shugabancin da ya kunno kai a APC ya sanya tsohon Sanata , Dino Melaye, yiwa jam’iyyar mai mulki ba’a. Ya ce ta mutuwarta ya yi wuri da yawa.
A lokacin da matarsa ta mutu, Kassim Hemed ya ce surukansa su je gidansu sannan suka kwashe komai da suka mallaka. A yanzu yana fama da rayuwa da yaransu uku.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan ta dawo cikin kungiyar nan ta masana'antar mai suna 13x13 inda aka gano ta tare da tsoffin takwarorinta a wani bidiyo.
Mahara sun kashe wasu mutane biyu yayin da suke tsaka da aiki a gonakinsu a garin Sardauna da ke karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto. Sun sace wasu 4.
Gwamnan jihar Neja kuma sabon shugaban kwamitin riko na APC ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na goyon bayan sabon rawar ganin da yake takawa.
Aisha Musa
Samu kari