Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yan Najeriya sun soki mawaki Daudu Kahutu Rarara, kan sabuwar wakar da ya yi na sukar gwamnatin ubangidansa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan rashin tsaro.
Yayinda ake shirye-shiryen shiga bukukuwan karamar sallah, kamfanonin jiragen sama da dama sun kara farashin kudin tashin su. Lamarin ya fi shafar zuwa arewa.
Babbar jam'iyyar adawar kasar, PDP za ta tantance yan takara 17 da ke fafutukar mallakar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar gabannin zaben 2023 a ranar Juma'a.
Mawakin shugaban kasa Muhammadu Buhari da wasu manyan yan siyasar arewa, Dauda Kahutu Rarara, ya caccaki gwamnati mai ci kan matsalar tsaro a wata sabuwar waka.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Alagbo Graham Douglas, ya mutu a safiyar ranar Litinin, 25 ga watan Afrilu, a babban birnin tarayya Abuja, bayan jinya.
Masu garkuwa da mutane sun sace wata mai aikin taimakon jama’a, Ramatu Abarshi, da diyarta Amira, bayan sun gama raba kaya ga al’umman Mariri a jihar Kaduna.
Kunle Adeyanju, jarumin dan Najeriya da ke tattaki kan babur dinsa daga birnin Landan na kasar Birtaniya zuwa birnin Lagas na Najeriya ya shiga nahiyar Afirka.
Wani hadimin Alaaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi, ya ce marigayi sarkin Oyo ya ki yarda a fita da shi kasar waje a lokacin da ya kwanta ciwo kafin mutuwarsa.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bayyana cewa bai yarda da tsarin karba-karba ba a zaben shugaban kasa na 2023. Ya kuma ce Jonathan kadai zai janyewa.
Aisha Musa
Samu kari