Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gabanin zaben shekarar 2023, tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya ce Rabiu Kwankwaso ne dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP.
Atiku Abubakar ya yi wa ‘yan Najeriya alkawarin cewa idan aka ba shi damar zama shugaban kasa a 2023, zai sake fasalin kasar nan tare da magance rashin tsaro.
Mambobin Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna sun roki babban jagoran su na kasa, Asiwaju Bola Tinubu da ya zabi gwamnan jihar, Mallam Nasir
Tsohon ministan harkokin Neje Delta, Sanata Godwill Akpabio, ya ce bai janye daga tseren takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC mai mulki.
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da shirin komawa makarantun Firamare da na Sakandare a jihar saboda dokar kulle da ta saka a fadin jihar, ta kara mako guda.
Bayan ya siya fom din takarar shugaban kasa na naira miliyan 100, an tantance tsohon shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole, domin takarar kujerar sanata.
Bishop Mathew Kukah, ya yabawa gwamnan jihar, Tambuwal kan ayyana dokar kulle na awa 24 da ya gaggauta yi domin kwantar da zanga-zangar da ke gudana a jihar.
Tsohon sanata mai wakiltan yankin Kano ta tsakiya, Sanata Basheer Lado, ya bayyana cewa ba za a iya yi masa makarkashiya don hanasa komawa majalisar dattawa ba.
Gabannin zaben fidda yan takararta, jam’iyyar All Progressives Congress ta tara kudi fiye da naira biliyan 29 daga siyar da fom din takarar kujeru daban-daban.
Aisha Musa
Samu kari