Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Fitacciyar Kannywood, Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso, ta bayyana kudirinta na son takarar kujerar sanata ta jaharta Kano a babban zaben 2023 mai zuwa.
Majalisar dokokin jihar Yobe ta nesanta kanta daga rade-radin da ake yadawa cewa mambobinta na yunkurin tsige Gwamna Mai Mala Buni daga kan kujerar shugabanci.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, ya bayyana cewa rashin sanin makamar shugabanci shine abun da ke haddasa rashin tsaro a fadin kasar.
Ministan harkokin yan sanda, Maigari Dingyadi ya bayyana cewa sai da tsohon shugaban EFCC, Ibrahim Magu ya yi ritaya kafin aka kara masa girma zuwa mukamin AIG.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa jam’iyyar APC ta yi magudi a zaben shugaban kasa na 2019 da ya sha kaye a hannun Buhari.
Kamar yadda suke shirin kammala wa’adi na biyu kan karagar mulki a 2023, wadannan jerin gwamnoni na Najeriya ba za su iya sake neman takarar kujerar gwamna ba.
Dan takarar gwamna a jihar Plateau, Ambasada Yohana Margif, ya fice daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki bayan ya siya fom na miliyan 50.
Ministan ya yi kira ga al’ummar Abuja da su sani cewa rikicin bai shafi addini ko kabila ba saboda mazauna yankin da lamarin ya shafa an san su da zaman lafiya.
Zaman lafiya ya dawo yankin Sabon Gari ta jihar Kano wajen da tukunyar gas ta tarwatse tare da kashe akalla mutane tara da jikkata wasu da dama a ranar Talata.
Aisha Musa
Samu kari