Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yiwa jihar Nasarawa addu’an samun masu zuwa hannun jari a cikinta kamar yadda jam'iyyar APC ta yi ciniki a bana.
Babban jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Tinubu, na kara samun karbuwa a yankin arewacin kasar kan kudirinsa na zama shugaban kasa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana kansa a matsayin wanda ya fi cancanta a cikin wadanda ke neman takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Karamar ministar sufuri, Gbemisola Saraki, ta karbi ragamar aiki daga hannun Cif Rotimi Amaechi a matsayin ministar sufuri bayan ya yi murabus a hukumance.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ziyarci wajen da tukunyar gas ta fashe a jihar Kano. Lamarin dai ya yi sanadiyar rasa rayukas tara da jikkata wasu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman shugabanci, Atiku Abubakar, ya nemi afuwar yan jarida a jihar Plateau kan fatattakarsu da jami'an tsaro suka yi.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi ganawar sirri tare da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a ranar Talata, 17 ga watan Mayu, a birnin tarayya Abuja.
Tsagerun yan bindiga sun lissafa wasu kananan hukumomi guda tara a jihar Anambra wanda za su kaiwa hari kwanan nan. Sun nemi jami'an tsaro da su shirya ma haka.
Mambobin jam'iyyar Peioples Democratic Party (PDP) kimanin su 500 sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Ayedaade.
Aisha Musa
Samu kari