Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ganin cewa abu ne mai wuya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya samu tikitin takarar shugaban kasa na APC, a wannan zauren mun duba wasu daga matakai da zai iya dauka.
Tsohon gwamnan Akwa Ibom kuma mai neman takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Godswill Akpabio, ya bayyana cewa ba zai janye ba.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi hasashen juyin mulki a zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress.
Kungiyar hadin gwiwa ta arewa ta soki gwamnonin yankin na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) su 10 wadanda suka goyi bayan mika mulki yankin kudu a 2023.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun tarwatsa wani zanga-zanga da yan uwan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna da aka sace a ranar Juma'a, 3 ga watan Yuni.
Dan'uwan shugaban kasa, Fatuhu Muhammad, ya yi barazanar lalata jam’iyyar APC mai mulki a jihar Katsina bayan ya sha kaye a zaben fidda dan takara na mazabarsa.
Takaddama ya biyo bayan zaben fidda dan takaran APC wanda zai wakilci mazabar Bade/Jakusko a jihar Yola, yawancin masu neman kujerar sun ce ba a yi zabe ba.
Farouk Aliyu ya ce jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki na da yan takara biyar da za su iya lallasa dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Sakamakon zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da Atiku Abubakar ya yi nasara bai yiwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo dadi ba.
Aisha Musa
Samu kari