Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata kungiya ta Malaman musulunci sun bayyana cewa za su nuna turja a duk wani yunkuri na hana Bayarabe Musulmi zama shugaban kasa a babban zaben 2023 mai zuwa.
Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya gana da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar daga yankin arewa a ranar jiya Talata.
wasu yan takarar jam’iyyun biyu sun mallaki tikitin takara ba tare da hamayya ba ga dukkan alamu kuma sun zage damtse don ganin sun yi nasarar darewa kujerun.
Mawaki Davido Adeleke ya yi shagube ga tsohon hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, sakamakon kaye da ya sha a zaben fidda gwanin jam’iyyar APC.
Gabannin babban zaben 2023 mai zuwa, gwamnonin jihohin Najeriya guda bakwai ne suka mallaki tikitin jam’iyyarsu domin shiga tseren kujerar majalisar dattawa.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata rahoton da ake ta yadawa cewa yan ta’addan kasar Kamaru sun farmaki wasu kauyukan Najeriya a ranar Lahadi, 29 ga watan Mayu.
Bayan kammala zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Sanata Orji Kalu yayi martani a kan kaye da Nyesom Wike ya sha a hannun Atiku Abubakar.
Jami'an tsaro sun tsinci rubabbun gawarwakin wani dan kasuwa, Lawrence Olorungbon, matarsa da yaransu uku a cikin gidansu da ke yankin Apapa ta jihar Lagas.
Kakakin kungiyar kamfen din Tambuwal ya ce gwamnan na jihar Sokoto ya dagawa Atiku Atiku kafa ne a yayin zaben fidda gwanin PDP saboda kishin sa ga kasar nan.
Aisha Musa
Samu kari