Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A ranar Asabar, 30 ga watan Yuli ne aka daura auren Fatima Kashim Shettima da angonta Sadiq Ibrahim Bunu. Sanata Kashim Shettima ya sanyawa diyarsa albarka.
An gudanar da shagalin biki na karshe wato ‘budan kan amarya’ Yacine Sheriff wacce aka daura aurenta da angonta Shehu Umaru Yar’adua tun a karshen makon jiya.
Wasu abokan ango sun rikirkita yan mata a shafukan soshiyal midiya saboda tsantsar haduwarsu, wasu sun nuna sha'awarsu a kan wani da ke sanye da bulun kaya.
Za a daura auren dan takarar mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima da dan tsohon ministan Abuja, Ibrahim Bunu a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli.
Ana ci gaba da gudanar da shagulgulan bikin diyar tsohon shugaban hafsan sojoji na Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai mai ritaya. An yi Babur Day a jiya.
Wata lakcara a jami’ar Uyo mai suna Christiana Chundung Pam ta fara sana’ar siyar da dankalin turawa domin samun tudun dafawa saboda yajin aikin malaman ASUU.
An baje kolin al'adun Mallam Bahaushe a wajen wani kasaitaccen biki da aka yi na wata amarya mai suna Fatima Tijjani Sule Garo da angonta Mahi Salisu Ladan.
Fatima Shettima da angonta mai suna Sadiq Ibrahim Bunu, zasu shiga daga ciki a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli 2022 a garin Maiduguri, babbar birnin jihar Borno.
Shugaban Bankin Cigaban Nahiyar Afirka (AfDB), Dr Akinwumi Adesina, da matarsa, Grace, sun yi bikin cikarsu shekaru 38 da yin aure. Ya bayyana son da yake mata.
Aisha Musa
Samu kari