Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.
Magidancin nan mai mata uku da yara 18 wadanda hotunansu suka yi fice a shafukan soshiyal midiya a lokacin Sallah, Mallam Suleiman ya magantu a kan iyalin nasa.
Ma’aikacin banki dan Ghana, Edward Asare ya bayyana yadda wani mai gyaran takalmi gurgu ya taimaka wajen gyara masa takalmin makarantarsa da ya baci a 2007.
An gano wani dan siyasar Kebbi yana taya al'ummar mazabarsa sharan kwata. Ana ganin hakan na daga cikin dabarun da yan siyasa ke amfani da su a lokacin zabe.
A yau ranar Talata, 26 ga watan Yulin 2022, Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta fito kwanta da kwartata a titunan jihohin kasar nan domin zanga-zangar kara ga ASUU.
Yan Najeriya sun jinjinawa wani matashi mai suna Adetunji Olusola Ajao Philip, kan daukaka sunan kasar a Dubai bayan wata karramawar da ya samu a wajen aikinsa.
'Yan ta'adda sun sake kai mummunan hari unguwar Keke B, Millennium City dake karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutane da yawa.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Ahmed Idris Wase, ya bayyana cewa hukumar tsaro ta DSS sai da ta gabatar da rahotannin tsaro 44 kafin farmakin yarin Kuje.
A wajen liyafar bikin an bukaci ango ya rike kwali dauke da sunan APC yayin da amaryar ta rike na Labour Party don yin gasa. A karshe dai amaryar ce ta lashe.
Aisha Musa
Samu kari