Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kamfanin Air France ya dakatar da wasu matukan jirgi guda biyu bayan sun jefa rayuka cikin hatsari lokacin da suka fara dambe da junansu jirgi ya tashi sama.
Wani tsohon soja mai shekaru 71 mai suna Isaac ya koma makarantar firamare tare da jikokinsa don kammala karatun da ya bari, bidiyonsa ya burge mutane da dama.
A ranar 2 ga watan Satumba za a daura auren diyar maimartaba sarkin Kano, Ruqayya Aminu Bayero da angonta Amir Kibiya a masarautar Kano. An yi shagalin kamu.
Jarumin Nollywood, Uche Maduagwu, ya bukaci hukumomin EFCC da na NDLEA da su binciki jarumai maza da ke siyan manyan gidaje don babu kudi a cikin harkar tasu.
Jama'a sun sha dariya a soshiyal midiya bayan bayyanar bidiyon wani karamin yaro yana kai mahaifinsa iyaka ta hanyar bada garin filawa a wurin da ya sha gyara.
Wata uwa ta cika da mamaki bayan diyarta ta ce bata girka abinci mai dadi yayin da suke zolayar juna a cikin wani bidiyo. Uwar ta kira ta mai fitsarin kwance.
Wani mai shirin zama ango mai suna Ruan ya gamu da ajalinsa a wajen daukar hotunan kafin aure tare da amaryarsa inda tsawa ta sauka a kansa ana tsaka da ruwa.
Jama'a sun cika da mamaki bayan ganin bidiyon wata uwa da kyawawan yan matanta biyu, sun ce mahaifinsu ya guje su tun suna yara saboda shi baya son yan biyu.
Wani matashin dan Najeriya mai suna Ben-Kingsley Nwashara ya bayyana yadda rayuwarsa ta sauya tun bayan da ya tsinci wata karamar yarinya da aka yasar a titi.
Aisha Musa
Samu kari