Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata budurwa ta je shafinta na soshiyal midiya don bayyana yadda Allah ya kawo sauyi a rayuwarta. Bayan kammala digiri dinta na biyu ta fara aikin goge-goge.
Dubun wata matashiyar budurwa sun cika bayan kawayenta sun warware wani surkullen da ta yiwa saurayinta. Ta saka sunansa a cikin wani kwalba sannan ta rufe.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta shafe shekaru uku tana aiki a kasar waje ta dawo gida, ta zama mai jiran shago. Ta yi hamdala tunda da ranta.
Bayan wuya sai dadi, hakan ce ta kasance ga wasu ma'aurata da ke rayuwa a cikin talauci a daki falle daya inda Allah ya azurta su. Yanzu haka sun mallaki gida.
Daga karshe wata budurwa yar Najeriya da ke auren Baturen Amurka ta hadu da mijin nata shekaru uku bayan daura masu aure ba tare da sun sanya junansu a ido ba.
Wata matashiya yar Najeriya da ke sana'ar siyar da kifi ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za ta siya gida a cikin birnin Lagas, jama'a sun karfafa mata guiwa.
Jama'a a soshiyal midiya sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar bidiyon wani matashi da taso cikin talauci har yanzu Allah ya nufa ya keta hazo zuwa UK.
Jama'a sun yi caaa a kan wani mai hoto bayan ya cafko kugun wata amarya a kokarinsa na koyawa angonta yadda za su yi tsayuwar daukar hoto, angon bai ji dadi ba.
Wata matashiya mai shekaru 30 da ta auri tsoho dan shekaru 80 ta shawarci yan mata da su auri tsoffi domin sun fi dadin sha'ani da iya soyayya da tarairaya.
Aisha Musa
Samu kari