Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Birnin Kano ta yi cikar kwari a ranar Juma'a, 2 ga watan Satumba yayin da 'dan sarkin Kibiya, Alhaji Umar Usman ya auri diyar Sarkin Kano, Rukayya Aminu Bayero.
Jami'an yan sandan jihar Jigawa sun damke wani matashi dan shekara 37 mai suna Munkaila Ahmadu, bayan ya doke mahaifansa da tabarya inda ya halakasu har lahira.
Shahararriyar jarumar kasar Ghana, Xandy Kamel, ta ce ita da talaka sun yi hannun riga domin ba zata sake aure ba sai mutumin da ya amsa sunansa mai arziki.
Kungiyar kamfen din dan takarar shugaban kasar na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta yi watsi da rahoton cewa an yiwa Kwankwaso ruwan jifa a Kogi.
shugaban Jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya ja hankalin mambobin jam'iyyar da su kara kaimi domin za a yi zabe mafi wahala da ba a taba yin irinsa ba.
Jama'a sun yamutsa gashin baki bayan bayyanar bidiyon cikin gidan wani matashin yaro dan shekaru 15 a soshiyal midiya, ya ce Davido ba zai iya siyan irinsa ba.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da ke zaune a UK ta shawarci yan mata da ke gida Najeriya a kan su rike mazajensu gam domin sun yi tsada sosai a waje.
Bidiyon wata kyakkaywar baturiya tana tallan gyara ya bayyana a shafukan soshiyal midiya, an ganota tana gudu a titi yayin da take tallata haajarta ga matafiya.
Tsantsan kyawu na wata jami'ar yan sanda ya ruda wani matashi a yayin wani shagalin biki a kasar Birtaniya, ya yaba mata yayin da ya nemi ta kama shi don Allah.
Aisha Musa
Samu kari