Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Lagas, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana cewa gwamnatinsa na kokarin yiwa ma’aikatan gwamnati karin albashi saboda tsadar rayuwa da ake fama a kasar.
A kwanan nan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu tattaba kunnensa ta farko daga daya daga cikin jikokinsa mata, Aisha, wacce ta auri Khalid Wambai a 2021.
Shirun da gwamnonin jam’iyyar PDP biyar masu biyayya ga tsagin Nyesome Wike na jihar Ribas suka yi ya sa cikin shugabannin jam’iyyar adawar ya duri ruwa sosai.
Rahotanni sun ce jam’iyyar All Progressives Congress APC za ta kaddamar da yakin neman zabenta na shugaban kasa na 2023 a ranar Litinin, 10 ga watan Oktoba.
Watanni uku bayan yan bindiga sun farmaki gidan yarin Kuje wanda yayi sanadiyar tserewar fursunoni da dama, har yanzu ba a ji doriyar fursunoni fiye da 400 ba.
Jama'a a yankin Lekki da ke jihar Lagas sun shiga rudani a ranar Lahadi bayan ani matashi ya yanke jiki ya fadi matacce yayin da yake tsaka da buga kwallo.
Daruruwan mata daga yankuna daban-daban na jihar Lagas sun gudanar da gangamin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Cif Bola Ahmed Tinubu.
Kamar yadda aka saba a duk lokacin da zabukan kasar ke karatowa, manyan yan siyasar kasar da ke neman mukaman shugabanci sun fara fitar da salon jan hankali.
Babban jigon APC, Hon Yakubu Murtala Ajaka, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na cikin koshin lafiya a Ingila.
Aisha Musa
Samu kari