Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani kwarrren mai zanen hotuna, Bamaiyi Danladi ya zana wani dankareren hoton dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi a jihar Kaduna.
Mutane 437 ne za su samu lambar yabo daga bangarori daban-daban na rayuwa kama daga yan siyasa, yan kasuwa, jami’an gwamnati, sarakunan gargajiya da sauransu.
Bidiyon wata uwa mara hannu tana ciyar da diyarta abinci ya taba zukatan mutane da dama a soshiyal midiya. Ta yi amfani da labban bakinta wajen rike cokali.
Wani magidanci mai shekaru 46 ya sha alwashin tsinke igiyar aurensu da matarsa ta shekaru goma sha biyu saboda ta koma kwanan falo tsawon shekara daya da rabi.
Wani mutumin kasar Uganda da ke aiki a wani gidan mai a Qatar ya samu lambar yabo bayan ya bayar da huduba a masallacin Juma'a. Limamin masallacin yayi latti.
Jama'a da dama a soshiyal midiya sun cika da mamabi bayan ganin bidiyon wani mutumin kasar Kenya mai suna Sammy Bravo da baida hannaye yana abubuwa da kansa.
Babbar Kotun Jihar Kano ta sanya ranar 4 ga watan Oktoba don gurfanar da dan kasar China nan, Geng Quangrong, kan zargin kashe budurwarsa, Ummukulsum Buhari.
Matashi mai shekaru 20 ya wallafa bidiyon aurensa da wata yarinya da yayi ikirarin shekarunta 17. Ya haifar da martani daga mabiya shafukan soshiyal midiya.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya tabbatar da hukuncin kisa da aka amince dashi kan duk wanda aka kama da laifin fashi da makami, garkuwa da mutane.
Aisha Musa
Samu kari