Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nemi jam’iyyar PDP da ta baiwa' yan Najeriya hakuri kan kalaman da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi.
Mataimakiyar kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC, Hannatu Musawa, ta yi hasashen cewa Peter Obi na iya lashe zabe a Benue, Taraba, Plateau.
Wasu tsoffin hotunan Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, sun tabbatar da cewar shi mutum ne mai tsananin son iyalinsa da son kasancewa tare da su a kodayaushe.
Hotunan auren wasu masoya ya haifar da zazzafan muhawara a shafin soshiyal midiya yayinda amaryar ta bayyana a wajen liyafar auren nasu ba tare da kwaliyya ba.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose suna cikin mutanen da suka halarci bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Ekiti.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dr Mistapha Muhammad Inuwa ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Party zuwa Peoples Democratic Party, PDP.
Gwamnatin jihar Zamfara ta rufe gidajen talbijin uku da gidan radiyo daya bayan sun halarci wani gangamin siyasa na jam'iyyar PDP a Gusau, babban birnin jihar.
Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yace abubuwa zasu yi sauki da idan har aka zabe shi a 2023.
Jama'a sun fusata tare da caccakar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan furucinsa na yan arewa basa bukatar dan Ibo ko Bayarabe.
Aisha Musa
Samu kari