Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jam'iyyar APC ta rasa daruruwan mambobinta a gudunmar Adewole a karamar hukumar Ilorin ta yamma a jihar Kwara, sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP mai adawa.
Ana zargin dakarun sojoji da kai mamaya yanki na garin Mgbowo da ke karamar hukumar Awgu a jihar Enugu inda suka tada hankalin mutane da kona gidaje da dama.
Babbar kotun tarayya da ke zama a Dutse, ta sallami tsohon gwamnan Jigawa, Saminu Turaki tare da wanke shi daga tuhumar da hukumar yaki da cin hanci ke masa.
Tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Jibrin, ya ce ya yi murabus daga kujerarsa ne domin wanzar da zaman lafiya.
APC da shugabanta, Sanata Abdullahi Adamu, sun yi watsi da zaben fidda gwanin da ya haifar da Dr Uche Sampson Ogah, a matsayin dan takarar gwamnan jihar Abia.
Yayin da jam’iyyar PDP ke tsaka da rikici, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya lashi takobin cewa ba zai taba yarda arewa ta mamaye komai na jam’iyyar ba.
Kwana daya bayan ya nada mashawarta 14,000, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya sake nada wasu sabbin mukaman siyasa 28,000 a yau Laraba, 12 ga watan Oktoba.
Jami'an hukumar Hisbah sun cika hannu da mutum 31 da suka hada da mata 25 a yankin Kazaure da ke jihar Jigawa kan aikata karuwanci da kuma kwankwadar barasa.
Dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi da abokin takararsa, Baba-Ahmed basu halarci taron kaddamar da kwamitin kamfen din jam’iyyar na zaben 2023.
Aisha Musa
Samu kari