Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bidiyon wani ango da ya ba hammata iska tare da wani kan ya lika masa kudi ya yadu a soshiyal midiya kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun dasa ayar tambaya.
Gabannin babban zaben 2023, jam'iyyar APC ta yi babban rashi na wani jigonta, Alhaji Mahmoud Maijama’a, wanda ya nemi takarar gwamna a Bauchi. Ya koma PDP.
Jama’a sun ce kurar da takalman Peter Obi suka yi a wajen gangamin yakin neman zabensa a Owerri, babban birnin Imo sun nuna shi mutum ne mai kan-kan da kai.
Wata matar aure ta saki bidiyo mai taba zuciya na kyayyawar uwar mijinta da ke nuna mata so da kauna tun bayan da ta auri danta. Bidiyon ya yadu a Intanet.
Wani dan gajeren bidiyo na wata jinjira da aka haifa awanni 24 da suka gabata ya ba mutane mamaki saboda yanayin yadda ta yi da fuska. Yarinyar ta yi murtuk.
Mata sun daura damarar ganin ba a barsu a baya ba. Yanzu haka kimanin mata 24 ne aka tsayar takarar matakin gwamna a jam'iyyun siyasa daban-daban a fadin kasar.
Masu amfani da soshiyal midiya sun shiga rudani a kan bidiyon wani biki inda ango ya tsaya tsaye kikam ko matsawa baya yi amarya kadai ke kidinta da rawanta.
Wata matashiyar budurwa ta nuna gajiyawarta a fili yayin da take neman gidan haya a Abuja. Wani dillali ya kaita inda za a biya miliyan daya amma ba hanya.
Shugaban kasa Muhammadu buhari ya tunatar da sojojin Najeriya cewa babu ruwansu da harkar siyasa illa kawai su tabbatar da an yi zab cikin lumana da nasara.
Aisha Musa
Samu kari