Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata budurwa ta shawarci mata da su dunga amsa sakonni da ake aika masu a soshiyal midiya domin ita ta shiga daga ciki da saurayin da ta hadu da shi a Facebook.
Yusuf Datti Baba-Ahmed dan takarar mataimakin shugaban kasa na LP ya ce Bola Tinubu da Atiku Abubakar basu da isasshen lokaci na kashe kudaden da suka tara.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a zaben 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ko kadan Shugaba Buhari bai damu da takarar Tinubu ba.
Daga cikin jihohin Najeriya 36, shida ne kawai suka taba samar da kakakin majalisun jiha mata tun bayan samun yanci a 1999, kudu na da 5 yayin da arewa ke da 1.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace kwamishinan gidaje da raya birane na jihar Benue a ranar Lahadi, 4 ga watan Disamba.
Dan takarar kujerar sanata a jam’iyyar PDP kuma mijin jarumar fim din kudu, Ned Nwoko, ya zargi mazan kudancin Najeriya da jefa mata da dama a harkar karuwanci.
Gwamna Aminu Tambuwal ya sanar da nadin tsohon kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara a matsayin mamba a kwamitin yakin neman zaben shugabancin Atiku/Okowa.
Bayan ya yi fama da yar gajeruwar rashin lafiya, sakataren jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Bauchi, Sani Muhammad Chinade, ya rasu a ranar Asabar.
Bayan batun haduwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa ya ci tura, Aminu Muhammad ya samu ganawa da Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi.
Aisha Musa
Samu kari