Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yayin da babban zaben shugaban kasa na 2023 ke kara gabatowa, jigo kuma mai daukar nauyin APC a jihar Delta, Cif Tony Amechi ya koma jam'iyyar PDP mai adawa.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta bayyana yawan kudin da take karba a matsayin albashi a UK. Jama’a sun tofa nasu.
’Yan takarkar kujerar Gwamnan Jihar Kano a karkashin jam’iyyu daban-daban sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya gabannin babban zaben kasa na 2023.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party ya sha alwashin inganta tsaro a kasar tare da habbaka harkar noma idan har ya lashe zabe a 2023.
Wani matashin dan watan kwallon kafa a kasar Zambiya ya samu kyauta ta musamman bayan ya zama zakaran wani wasa da suka buga. An bashi kyautar kiretan kwai 5.
A ranar Lahadi, 15 ga watan Janairu ne yan bindiga suka kai hari cocin Life For All a karamar hukumar Kankara ta Katsina, inda su ka yi garkuwa da masu bauta.
Bidiyon gidan su wata matashiyar budurwa ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Budurwar ta ce akwai kofofin da harbin bindiga baya shiga a gidan harda solar.
Gwamna Seyi Makinde ya yanke shawarar taya Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yakin neman zabe a garin Ibadan, Babban birnin jihar Oyo.
Wata budurwa yar Najeriya ta kasa boye farin cikinta bayan ta sauka daga jirgin dama. Ta yi birgima a kasa sannan ta fashe da kuka tana mai godiya ga Allah.
Aisha Musa
Samu kari