Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar kula da ayyukan yan sanda (PSC) ta janye nadin da ta yiwa Naja’atu Muhammad a matsayin daya daga cikin kwamishinonin da za su kula da ayyukan yan sanda.
Wani matashi dan Najeriya ya baje kolin damin kudin da ya shafe tsawon shekaru biyu yana tarawa a gida. Ya fito da kudaden daga asusun katako bayan ya fasa.
Yayin da babban zabe ke kara gabatowa jam’iyyun siyasa da yan takararsu sun dukufa wajen yin kamfen yayin da wasu malamai suka bar hawa mumbari don siyasa.
Jam’iyyar All Progressives Congress ta dakatar da Mustapha Salihu, mataimakin shugabanta a arewa maso gabasa na tsawon watanni shida saboda rabar gwamnan PDP
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, tsagin PDP da Shehu Sagagi ke jagoranta a jihar Kano sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP ta su Kwankwaso.
Hukumar Kula da Ayyukan Yan Sanda, ta nada tsohuwar jigon jam'iyyar APC, Hajiya Naja'atu Mohammed, da wasu 44 a matsayin masu kula da da'ar yan sanda a zabe.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno wani mutumi da aka kama da kudi yan N500 na bogi kuma ya haddasa cece-kuce a tsakanin yan Najeriya kan bazuwar kudin na bogi.
Wata uwa mai ban mamaki wacce ke da hannu daya ta yi amfani da shi wajen kitsa gashin diyarta inda aka dauki bidiypn lokacin da take hakan. Ya yadu a TikTok.
An yi maja tsakanin jam'iyyar Labour Party reshen jihar Kano da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki' yan kwanaki kafin zaben shugaban kasa.
Aisha Musa
Samu kari