Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
An haramta wa mazan Saudi auren daga auren matan Pakistan, Bangladesh, Chadi da Burma. An sanar da hakan ne don hana mazan Saudi karfin guiwar auren mata waje.
Rundunar 'yan sanda jihar Nasarawa ta bayyana yadda tayi ram da wani kasurgumin mai garkuwa da mutane, mai shekaru 45,Muhammad Igbira, wanda ya dade yana barna.
'Yan bindiga sun kai hari wani yankin Zamfara, gami da halaka mutane bakwai a ranar Asabar, wata majiya a Maradun ta bayyana yadda aka hari kauyuka biyu jihar.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya shirya tsaf domin siyan fom din takarar kujerar sanata mai wakiltar arewacin Kano a ranar Litinin mai zuwan nan.
Mambobin majalisar zartarwa ta Kungiyar Malamai masu Koyarwa ta Jami'o'in Najeriya a halin yanzu sun shiga ganawa. Mamban NEC din ya ce ta yuwu su sake zarcewa.
Masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC na jihar Kano sun bai wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje damar takara Sanata na arewacin jihar Kano shi kadai kada wani ya nema.
Kamfanonin jiragen sama na Najeriya sun dakatar da hukuncinsu na gurgunta bangaren sufurin jiragen sama na Najeriya ta hanyar tafiya yajin aiki a ranar Litinin.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA), a samame daban-daban,ta kama wasu mata biyu masu juna biyu da wani mai aski da ake zargi da safarar kwaya.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a fannin yada labarai da sadarwa mai dogaro da fasahar zamani, Bashir Ahmad, ya siya fom din takara.
Aisha Khalid
Samu kari