Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A ranar Alhamis, hedkwatar tsaro ta kasa ta ce dakarun Operation Hadin Kai a makonni biyu da suka gabata sun halaka 'yan ta'addan 14 tare da damke wasu 15.
Ahmad Gumi, fitaccen malamin addinin musulunci, ya yi kira ga gwamnatin tarayya samar da ma'aikatar da lura da lamurran makiyaya don kawo karshen rikicinsu.
Tanko Rossi Sabo, deliget din jam'iyyar PDP wand ya koma gida da kudi makudai ya raba waa al'ummarsa tarin dukiyar a karamar hukumar Sanga ta jihar Kaduna.
Wani magoyi bayan 'dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar, wanda ba a riga an gano ko waye ba ya yanke jiki ya fadi a sakateriyar PDP.
'Yan sandan jihar Zamfara sun yi ram da wani da ake zarginsa da kisan kai, Jabiru Ibrahim daga gundumar Dauran ta karamar hukumar Zurmi da hannun mutum matacce.
Annobar da ta kunno kai a duniya a wannan lokacin ita ce cutar kyandar biri, ana iya kamuwa da cutar Kyandar Biri tsakanin kwanaki 6 zuwa 13 amma ta kan canza.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a ranar Litinin sun halaka sama da 'yan sa kai 30 a wani artabun da suka yi kusa da yankin Gidan Dan Inna da ke Auki,Bungudu.
'Ya'ya biyu na shugaban alkalan Najeriya, Jastis Ibrahim Tanko, sun samu tikitin takarar kujerar sanatoci a zaben 2023 a jihar Bauchi. Daya a PDP, dayan APC.
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC yayin da mambobi biyu na kwamitin ayyuka na kasa, NWC, suka bukaci abokan aikinsu da su tashi tsaye tare da hade kai.
Aisha Khalid
Samu kari