Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta Daura dake jihar Katsina ta fuskanci bayyananne canji tun lokacin da shugaban kasar ya dare mafadun iko tun 2015.
Jami'an tsaron hadin guiwa ta kasashe (MNJTF) yayin kokarin ganin karshen ta'addanci a yankin tafkin Chadi, ta na cigaba da samun nasarori kan yakar ta'addanci.
An fara wannan tafiyar kan titi mai cin rai ne a 19 ga watan Afirilu sannan aka kammala a ranar 29 ga watan Mayu wanda wani mai babur Kunle Adeyanju ya fara.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi watattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da dan takarar shugabancin kasa na APC Sanata Rochas Okorocha.
Wani 'dan Najeriya mai shekaru 36 da ke zaune a Italy, Nwakanma Uche, ya kasayar da sunkin kwayar heroin guda 95, bayan jami'an NDLEA sun tistiye shi a Abuja.
Tare da taimakon jami'an tsaro na jihar Adamawa, an gano inda 'ya'ya 8 na 'yan ta'addan da suka sace fasinjojin jirgin kasan Kaduna suke da taimakon Tukur Mamu.
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi a ranar Lahadi ta tabbatar da fashewar wani abu a wani gidan giya da ke garin Kabba da ke karamar hukumar Kabba-Bunu ta jihar.
An gano yadda Atiku ya yi amfani da dabara a mintunan karshe na zaben fidda gwanin PDP, ya samu nasarar lashe zaben kuma ya bayyana dan takarar PDP a zaben 2023
A halin yanzu, EFCC ta sake gano wasu sabbin N90b bayan N80 biliyan da ake zargin AGF Idris da kwashewa daga lalitar FG.Ya ambaci sunan minista da wasu jami'ai.
Aisha Khalid
Samu kari