Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Hukumar yaki da cin hanci tare da hana yi wa tattalin arzirkin kasa zagon kasa ta saki Abdullahi Yusuf, babban hadimin Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno.
Ana tsaka da neman ganin waye dai zama mataimakin Asiwaju Bola mai bada shawara ta musamman ga Ganduje a kafafan sada zumunci, Shehu Isa yace shi ya cancanta.
Biloniyoyin Najeriya, wadanda sune masu hannun jari da mamallakan wasu daga cikin kamfanin da suka fi samun riba a kasuwancin Najeriya sun samu ribar N478.1b.
A kalla fasinjoji 11 ne da aka sace a jirgin kasan Abuja-Kaduna a watan Maris suka samu 'yancinsu a yau Asabar bayan sama da kwanaki 70 a hannun 'yan ta'adda.
Obumnaeme, 'da ga marigayiya Mrs Dora Akunyili, tsohuwar ministar labarai, ya bayyana yadda wasu fastoci suka amshi kudade daga mahaifiyarsa tare da alkawarin.
Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arzirkin kasa zagon kasa na neman wasu ma'aurata, Onyimmiebi (Miebi Baraza) da Beatrice Bribena ruwa a jallo.
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ta fara shiga wani hali yayin da ta rasa 'yan majalisar tarayya biyar da 'yan majalisar jiha uku inda suka koma babbar jam'iyya PDP.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna a ranar Juma'a, 10 ga Yuni, ya bada bayanin yadda tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama 'dan takarar APC.
Gwamnan Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya bayyna yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ki bayyanawa deliget daga jiharsa wanda za su zaba a zaben fidda gwani.
Aisha Khalid
Samu kari