Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban matasan jami'iyyar APC na kasa, Dayo Israel ya ja kunnen 'yan takarar shugaban kasa na yankin kudu a kan rashin hadin kai, yace akwai matsala na tafe.
MajiyarEFCC ta tabbatar da cewa jami'an hukumar na aikin sirri wurin lura da deliget tare da kiyaye yadda ake siyan kuri'u a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a halin yanzu ya sanya labule inda yake ganawa da gwamnan jihar Kogi kuma dan takarar shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar APC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce wakilan zaben fidda 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar APC suyi kokarin sauke nauyin da ke wuyansu ba tare da an cusa.
The Nation ta ruwaito yadda wasu wakilan zabe suka bukaci shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, da ya yi hanzarin tar da gaggau sauka daga kujerarsa.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun gana da mambobin kwamitin ayyuka na kasa na jam'iyyar. Sai dai, shugaban jam'iyyar na kasa, Abdullahi Adamu, bai samu halarta ba.
Alhaji Abba Kabir-Yusuf, wanda aka sani da Abba Gida-gida ya samu tikitin takarar kujerar gwamnan jihar Kano a karkashin jam'iyyar mai alamar kayan marmari.
'Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce wa jam'iyya mai mulki dubunta zai cika a 2023.
Wata matar aure mai suna Bilkisu Muhammad a ranar Litinin ta yi kira ga wata kotun shari'a dake garin Kaduna da kada ta tsinke igiyar aurensu da Sirajo Mansur.
Aisha Khalid
Samu kari