Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani mai shirya fina-finai kuma mai kera abubuwa mai suna Hashem Alghaili da wani mutum mai suna Tony Holmsten sun shirya bikin bude wani tamfatsetsen otel mai.
'Dan majalisar wakilai daga jam'iyyar PDP mai wakiltar mazabar Birnin Gwari a jihar Kaduna, Shehu Abubakar ya bayyana cewa 'yan ta'addan Ansaru sun dade a nan.
Majalisar dattawa ta fara tantance zababbun sabbin ministoci bakwai da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike musu da shi. Wadanda aka zaban sun samu rakiya.
Majalisar dattawa ta ce zata tura wakilanta zuwa Burtaniya don ganin halin da tsohon mataimakin shugaban majalisar, Ike Ekwdremadu, wanda ake tuhumarsa a UK.
Gabriel Zock, 'dan majalisar da ke wakiltar mazabar Kachia da Kagarko a tarayya, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gaza tsayawa kan maganarsa da daukar.
'Yan ta'addan da suka sace fasinjojin jrigin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris sun harba daya daga cikin fasinjojin da suka yi garkuwa da su.
'Yan bindiga sun kai farmaki wurin kiwon shanu wanda ba shi da nisa da filin jirgin saman Sultan Abubakar na jihar Sakkwoto. Sun kwashe sama da shanu 200 .
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya kaddamar da kwamitin tsaro guda 4 gami da samar da motoci 20 kirar Hilux da babura 1,500 don fara daukar matakai.
Rahotanni na cigaba da tabbatar da yadda harkar kiwon lafiyar jihar Kano ke tsaka mai wuya, bayan cigaba da samun masu fama da cutar koda da rashin kayan aiki.
Aisha Khalid
Samu kari