Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Abu Sanni, daya daga cikin gagaruman shugabannin 'yan bindiga a jihar Zamfara, yace rashin tsaro yanzu ya zama kasuwancin da kowa ke amfana da shi har gwamnati.
Sirikar gwamnan ta shawarci jama'a, ballantana iyaye mata da su dinga yi wa hadiman cikin gida gwanin Kanjamau, TB, Hepatitis da saura kafin su dauke su aiki.
Iyalan Malam Musa, mazauna Zaria a jihar Kaduna, sun fada tsananin tashin hankali da alhini sakamakon rasuwar farat daya da amaryarsa mai sunaa Gambo tayi.
Jarumin kuma 'dan siyasan yace su suka tallata 'yan siyasar nan har suka samu hayewa madafun iko don haka dole su fadi gaskiya idan bukatar hakann ta taso.
Malam Bello Yabo, ya fito a sabon bidiyo yayi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari tatas kan yadda yayi watsi da fasinjojin jirgin kasa da ke hannun 'yan ta'adda.
Wallafar Mansurah ta ja hankalin jama'a inda tayi kira ga 'dan takara shugabancin kasa na jam'iyya APC, Bola Ahmed Tinubu da ya ceto su, ita kuma kamfen kyauta.
Wani bidiyo mai bada mamaki ya bayyana kuma ya janyo maganganu bayan an ga mijin yaya yana rokon kanwar matarsa da ta kwanta da shi, zai siyaa mata iPhone.
'Dan tsohon shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua, Shehu Yar'adua ya yi wuff da Yacine Muhammad Sheriff a Maiduguri, jihar Borno a yau Asabar a Borno.
A ranar Juma'a, 22 ga watan Yulin 2022 aka yi liyafa cin abincin dare domin karrama Fatima, diyar Kashim Shettima da angonta, Sadiq Ibrahim Bunu a birnin Abuja.
Aisha Khalid
Samu kari