Hotunan fitattun 'yan siyasar Najeriya da hamshakan da suka halarci auren diyar Kashim Shettima

Hotunan fitattun 'yan siyasar Najeriya da hamshakan da suka halarci auren diyar Kashim Shettima

  • Hamshakai da fitattun 'yan siyasa tare da masu kumbar susa a kasar nan sun halarci liyafar cn abincin dare da aka shirya a Abuja domin Fatima Shettima
  • Bola Tinubu, Gwamna Zulum na Borno, Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, Adams Oshiomhole, Ahmad Lawan da wasu 'yan siyasa duk sun halarta
  • Za a daura auren Fatima Kashim Shettima da angonta Sadiq Bunu a ranar 30 ga watan Yuli amma an yi liyafar domin karrama Fatima Shettima

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

FCT, Abuja - A ranar Juma'a, 22 ga watan Yulin 2022 aka yi liyafa cin abincin dare domin karrama Fatima, diyar Kashim Shettima, 'dan takarar mataimakin shugaban kasan jam'iyyar APC da angonta, Sadiq Ibrahim Bunu a Abuja.

Kashim Shettima
Hotunan fitattun 'yan siyasar Najeriya da hamshakan da suka halarci auren diyar Kashim Shettima. Hoto daga lindaikejisbog.com
Asali: UGC

Shagalin auren ya samu halartar manyan hamshaka da jiga-jigai a kasa nan kamarsu shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno, 'dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyya APC, Bola Tinubu da sauransu.

Kara karanta wannan

Hotuna da bidiyo: Jiragen saman hamshaƙai 11 sun dira a Maiduguri don bikin ɗan marigayi Umaru Musa Ƴaradua

Zulum an Gov Sule
Hotunan fitattun 'yan siyasar Najeriya da hamshakan da suka halarci auren diyar Kashim Shettima. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Za a daura auren masoyan ne a ranar 30 ga watan Yulin 2022. Ga hotunan:

Kashim Shettima
Hotunan fitattun 'yan siyasar Najeriya da hamshakan da suka halarci auren diyar Kashim Shettima. Hoto daga lindaikejisbog.com
Asali: UGC

Kashim Shettima
Hotunan fitattun 'yan siyasar Najeriya da hamshakan da suka halarci auren diyar Kashim Shettima. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

Kashim Shettima
Hotunan fitattun 'yan siyasar Najeriya da hamshakan da suka halarci auren diyar Kashim Shettima. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

Hotunan tsohuwar matar gwamna tare da kyakyawan matashi sharaf da tayi wuff da shi

A wani labari na daban, Hajiya Hauwa, tsohuwar matar marigayi tsohon gwamnan jihar Taraba, Danbaba Suntai, ta bayyana a kyawawan hotuna tare da matashin da tayi wuf da shi, Halliru Saad Malami.

Mai daukar hoto Nexus ne ya zuba hotunan a shafinsa na Instagram a ranar Talata, 12 ga watan Yulin 2022.

Hajiya Hauwa ta auri Malami, wanda shine CEO na ITBAN Global Resources Ltd a shekarar 2019, shekaru biyu bayan mutuwar Suntai.

Asali: Legit.ng

Online view pixel