Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bidiyon limamin babban masallacin Annabi, Sheikh Adel al-Kalbani yana kan babu din Harley Davidson sanye da kananan kaya ya janyo hankalin jama'a masu yawa.
Dani Bose, kyakyawar Baturiya ta fallasa wani mutum da suka kwashe shekaru 30 da matarsa da aure amma yake neman matan banza a waje har da karyar mutuwarta.
Wata mata mai shekaru 22 ta shiga matukar mamaki bayan ta haifa kyakyawa yarinya mace a yayin da ta shiga bandaki sakamakon ciwon ciki karami da ya kama ta.
Mayo, daya daga cikin 'ya'ya mazan gwamnan jihar Ogun, Gbenga Daniels, ya kammala digirin digir dinsa a wata jami'ar kasar waje inda ya karanci Real Estate.
Bidiyon tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano tare da matarsa Ebele suna shakatawa tare da shagali a kasar waje ya yadu inda suka yi wata fitar dare.
Sabbin hotunan Nana Hadiza Muhammadu Buhari a cikin iyalan ministan shari'ar Najeriya kuma antoni janar na tarayya, Abubakar Malami, SAN, sun kayatar da jama'a.
Ta tabbata cewa jaruma Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa ce zata maye gurbin jaruma Nafisa Abdullahi a cikin shiri mai dogon zango na Labarina.
Labarin da Legit.ng Hausa ke tattaro a halin yanzu shine jaruma Amina Lawan wacce aka fi sani da Raliya a shirin Dadin Kowa za ta amarce da angonta Habibu.
Wani ma'abocin amfani da Twitter a ranar Talata, ya bukaci taimakon 'yan sanda bayan wasu sun yi masa mugun duka don ya tura wa matar aure cewa yana son ta.
Aisha Khalid
Samu kari