Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Alkali ya aike amarya gidan gyaran hali bayan da ta sumar da kishiyarta yayin da suke rige-rigen shiga gaban motar mijinsu wacce ya aiko a kai uwagida asibiti
Wata budurwa ta hargitsa wurin jana'iza bayan ta bayyana kalaman karshe na mamacin wanda tace da kanshi ya bayyana mata na cewa matarsa ta halaka shi lahira.
Busari Aderonke Abeke, mata mai shekaru 30 a duniya wacce ta kammala digirin daga jami'ar fasaha ta Ladoke Akintola ta bayyana sirrin tsawon ransu da aka gani.
Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Katsina, Sule Lamido, zata amarce da rabin ranta, Yazid Shehu Fulani. Yazid Shehu Fulani shi ne Turakin Zamfara.
Wasu 'yan ta'adda sun kutsa Anguwar Malamai dake kauyen Kakeyi a karamar hukumar Zaria ta jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mata dake kwance tana jinya.
A bidiyon, an bayyana cewa ma'auratan sun yi auren gargajiya a ranar 26 na Mayu, daga bisani bayan kwanaki biyu suka yi na coci, kwana 12 bayan nan ya rasu.
Wani saurayi bakin fata ya hadu da budurwa a zahiri bayan sun shafe tsawon shekaru biyu suna soyewa a soshiyal midiya ba tare da sun yi idanu hudu da juna ba.
Kyaftin din kungiyar wasan kwallon kafa ta Najeriya ta Super Eagles, Ahmed Musa, yana son taimakawa tsohon zakaran wasannin Olympic, Bassey Etim wanda aka gani.
Aisha Khalid
Samu kari