Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A jihar Katsina, wasu mutane sun fara kwatanta Hajara Shuaibu matsayin matar da tafi kowa haihuwa a Najeriya bayan ta haifa yara 5 a ranar 5 ga watan Oktoba.
Alhaji Aliko Dangote, shugaban kamfanonin Dangote a ranar Litinin ya halarci wata ganawa tare da Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a fadar shugaban kasa Buhari.
Giwa, Kaduna - Shugaba kuma gagararren ‘dan ta’addan jihar Kaduna, Ali Dogo, ya halaka tare da wasu mayakansa sakamakon luguden wuta ta NAF suka yi musu a Giwa.
Matashi Prince Mudi yace budurwarsa ta fara da bude guruf din WhatsApp ne sannan ta saka shi a Guruf, ta sanar da ranar aurenta tare da ficewa ta bar dukkansu.
Kakan mutumin da yafi kowa kudi a nahiyar Afrika, Aliko Dangote, yana daya daga cikin 'yan Najeriya da suka fara amfani da banki bayan da aka bude shi a kasar.
A yayin da ake cigaba da yaki da matsalar tsaro, gwamnatin tarayya ta ware N1.35 tiriliyan domin cigaba da yaki da rashin tsaron da ya addabi kasar nan duka.
Akwai 'yan siyasa da kuma iyayen gida wadanda suke da wani irin karfin iko a jihohinsu na juya akalar siyasar jihar tun suna mulki har da yanzu da suka sauka.
Uwargidan shugaban kasa,Aisha Muhammadu Buhari tare da matar ‘dan takarar shugabancin kasa na APC,Remi Tinubu suna yi wata ganawa mai muhimmanci a ranar Lahadi.
A kalla mutum 101 da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne ake zargin an saki daga gidan yarin Kirikiri dake jihar Legas saboda karbo fasinjojin jirgin kasa.
Aisha Khalid
Samu kari