Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani bidiyon kai Kwalliya ya bar jama’a baki bude Bayan ganin yadda ta mayar da tsohuwa mai shekaru 53 zuwa budurwa danya sharaf ya bai wa dumbin mutane mamaki.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya kalubalanci Iyorchia Ayu, shugaban PDP na kasa da ya maka shi a kotu in har yayi masa sharri kan rashawar da yace yana ci.
Gwamnatin Amurka ta dawowa da Najeriya kudi har $20 miliyan daga cikin kudin da Abacha da mukarrabansa suka sata. Tace a aiwawatar da manyan ayyuka 3 dasu.
Kwamishinan Zabe na jihar Kano, Ambasada Zango Abdu, ya tabbatar da cewa za a yi zaben gaskiya da adalci a Kano inda yace mutum 5,927,656 ne suka yi rijista.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina tayi ram da dagacin kauye mai suna Surajo Madawaki kan zargin hada kai da ‘yan bindiga wurin kashe Yahaya Danbai, manomi.
Jami’an ‘yan sanda tare da hadin guiwar ‘yan sa kai da mafarauta a yankin Kumbashi dake karamar hukumar Mariga ta jihar Neja sun halaka ‘yan bindiga 7 a take.
Gwamnatin tarayya karkashin ma’aikatar jin kai da walwalar ‘yan kasa, ta kara N30 kan kowanne kwano daya na abincin daliban firamare wanda a baya yake N70.
Rundunar yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da damke wani da ake zargi da zama mai garkuwa da mutane mai suna Umaru mai shekaru 20 yana siyan abinci da silifas.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewaa, kasa da makonni biyu jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna zasu dawo aiki. Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo ya sanar da hakann.
Aisha Khalid
Samu kari