Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani hamshakin mai arziki ya siya tsohon wandon da aka tsamo daga karkashin teku bayan shekaru 165 da jirgi ya tafka hatsari. Ya siya kan N50.78m a Amurka.
Babban kotun tarayya dake zama a jihar Kano ta yankewa tsohon jami’in Hisbah mai sua Dayyabu hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kashe bazawara da yayi a Kano.
Wata karamar yarinya tayi shiga tsaf cikin shiga ta amare inda ta saka farar riga da Takalmi inda tace aure zata yi kuma mahaifin ta ne angon nata cikin murna.
Yayin da wasu ke ta tafka asara a shekarar 2022, Abdussamad Rabiu sai Allah sam barka tunda arzikinsa kara tumbatsa yake yi.Ya zama na hudu a masu kudin Afrika.
A ranar Alhamis, wata kotun jihar Kano ta yankewa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar taya bayan kama shi da laifin batanci ga Annabi da tayi.
Wata alkali a kotun jihar Legas ta aikwa wata mata mai suna Bilkisu Lawal gidan yari bayan kama ta da aka yi da safarar kwayoyi. Tace da su take kula da kanta.
Wata mata ‘yar Najeriya ta dinka tsuleliyar riga da ledojin fiyo wota tare da hada da haka mai matukar kayatarwa wacce ta hada. Matar tela ce kwararriya sosai.
Wata budurwa ta bayyana bidiyon matashin da ta tasa a wurin wani biki yana neman izinin aurenta bayan shafe shekaru uku suna soyayya. Oyinda tace ta amince.
Wata kotun tarayya dake zama a Miller Road a jihar Kano ta yankewa wata budurwa mai suna Aisha hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda halaka makwabciyartaa.
Aisha Khalid
Samu kari