Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani nago ya fasa aure ana tsaka da shagalin aurensa da amaryarsa bayan wani abokinsa ya kyankyasa masa cewa amaryarsa taje yi wa tsohon saurayinta bankwana.
Wata budurwa mai halin dattako ta kwace motar da ta ba saurayinta a yayin da suke soyayya bayan shekaru 2 da suka rabu, Ta ga muguwar kazanta cikin motaar.
Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya bayyana cewa dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar ragargaza sansanonin 'yan bindiga a jihar.
Wata matar aure a jihar Borno ta rasa rayuwarta bayan 'yan ta'adda dauke da makamai sun kai farmaki kauyensu tare da yunkurin yin garkuwa da mijinta har gida.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa Ahmed Bola Tinubu, 'dan takarar jam'iyyar APC na kasa shi ne magajin Buhari a Najeriya.
A ranar Litinin da ta gabata, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da yakin neman zarcewarsa. Buratai da Ali Modu Sheriff sun goyi bayansa.
Wata gobara wacce har a halin yanzu ba a san abinda ya tada ta ba ta lamushe wata ma’ajiyar kayayyaki a wani bene mai hawa uku dake Legas wacce ta tada hankula.
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Brandon Jacobs ya Sokawa wata direban tasi wuka bayan ta kai shi otal. Yace haka kawai ya tashi da bukatar kisan kai ranar.
‘Yan sandan jihar Katsina sun dakile wani farmakin ‘yan bindiga a kauyen Unguwar Rinji dake karamar hukumar Kurfi. Sun ceto mutum biyar da aka yi garkuwa dasu.
Aisha Khalid
Samu kari