Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta zabi sabbin shugabannin kwamitin ayyuka na kasa wadanda za su jagoranci jam'iyyar kafin zuwan gagarumin zaben 2023.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce babu batun siyasa da suka tattauna a ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Babban limamin masallacin Yangoji da ke yankin Kwali a Abuja, Abdullahi Abubakar Gbedako mai shekaru 59 tare da 'ya'yansa biyu,mai shekaru 22 da mai shekaru 11.
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung,Muhammadu Buhari na fama da matsalar bacin suna saboda wadanda ya yarda dasu ba su yin abinda ya dace a mulki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce babu wani gwamna da ke da hurumin yanke hukuncin yankin da zai samar da shugaban kasa a nan gaba.
Saurayi mai shekaru 29 ya cika wandonsa da iska bayan budurwa ta kwaso 'yan uwan ta 23 sun ci abincin $3,100 wanda ya kusa N2m a haduwarsu ta farko da ita.
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun yi ruwa da tsaki wurin tabbatar da goyon bayansu ga jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu kan ya gaji shugaban kasa Buhari.
Jami'an tsaro sun ragargaji 'yan bindigan daji tare da tarwatsa sansanoninsu a wani samamen da sojin suka kai kananan hukumomin Igabi da Chikun na jihar Kaduna.
Jami'an tsaro da suka hada da sojoji da 'yan sanda sun tsinkayi gidan Mary Odili, alkali a kotun kolin Najeriya, matar tsohon gwamnan jihar Ribas, Peter Odili.
Aisha Khalid
Samu kari