Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Jami'an hukumar gyaran gidan gyaran hali, 'yan sanda da rundunar soji a ranar Alhamis sun bankado wani yunkurin balle gidan gyaran halin da mazauna cikinsa.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya ce Sheikh Gumi ya fi marigayan shugabannin Boko Haram, Shekau da Al-Barnawi ta'addanci a doron kasa.
Sabbin hotunan jaruman Kannywood mata, Rahama Sadau da na Hadiza Aliyu gabon sun janyo maganganu a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram a cikin makon nan.
A ranar Laraba, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karasa Birnin Makkah da ke kasar Saudiya domin yin Umrah. Ya yi wa Najeriya addu'o'in tsaro da zaman lafiya.
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ranar Laraba sun tabbatar da kisan gillar da wasu miyagun 'yan bindiga suka yi wa mutum shida tare da saka wa wasu gidaje wuta.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta sako tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim, bayan an titsiye shi.
Majalisar dinkin duniya ta bukaci gwamnatiin tarayya da ta samar da wasu bayanai kan shugaban kungiyar 'yan awaren kudancin kasar nan na IPOB, Mazi Nnamdi Kanu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce sama da yara miliyan 12 na Najeriya,wanda mata suka fi yawa a ciki sun tsorata kuma suna tsoron zuwa makaranta a kasar nan.
Kwanaki hudu bayan 'yan bindiga sun kai farmaki tare da sakin daruruwan jama'a daga gidan gyaran hali dake Abolongo a jihar Oyo,'yan sanda sun cire bam a gidan.
Aisha Khalid
Samu kari