Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A kalla rayuka bakwai ne wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai suka harbe a gundumar Bolki ta karamar hukumar Numan a jihar Adamawa, sun raunata wasu.
'Yan ta'addan Islamic State of the West African Province, ISWAP,sun sace fasinjoji biyar a kan babban titin Damaturu zuwa Maiduguri a ranar Talata da ta gabata.
Rayuka biyar sun salwanta, wasu biyu sun samu miyagun raunika a mummuna hatsarin da aka yi wanda ya hada da wata mota kirar Volkswagen da adai dai ta sahu.
Yawan mutanen da suka rasa ransu bayan faduwar bene mai hawa 21 da ke yankin Ikoyi a jihar Legas ya kai 20 a ranar Talata duk da ana cigaba da ceto a Ikoyi.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasar Najeriya, Dr Doyin Okupe ya bukaci gwamnatin tarayya ta saki shugaban IPOB don a samu zaman lafiya a kudu maso gabas .
Kotun koli ta magantu kan harin da wasu jami'an tsaro suka kai gidan Mai shari'a Mary Odili a ranar Juma'a. Kotun ta ce yunkurin halaka ta aka yi ko nakasa ta.
Abba Bichi, dan darakta janar na hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, ya caccaki kamen fitaccen biloniyan Najeriya da hukumar EFCC ta yi na biloniya Obi Cubana.
Biloniyan Amurka kuma mamallakin Amazon, Jeff Bezos, a ranar Litinin 1 ga watan Nuwamba a Glasgow da ke Scotland ya jinjinawa shugabancin shugaban kasa Buhari.
Hukumar EFCC ta yi ram da biloniya Obi Cubana kan zarginsa da halatta kudin haram tare da zambar haraji. A halin yanzu ya na amsa tambayoyi a hedkwatar EFCC.
Aisha Khalid
Samu kari