Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na bukatar majalisar tarayya ta amince da kashe N5.2b don gyaran hanyoyin wutar lantarki na fadar shugaban kasa a kasafi 2022.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin ta kama tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa, Abdulrasheed Maina, da laifin sata da wanke haramtattun kudi.
Miyagun 'yan bindiga sun halaka rayuka shida tare da sace wasu masu yawa a farmakin da suka kai kauyen Rijiya da ke karamar hukumar Gusau ta jihar Zamfara.
Duk da an tattaro sakamakon zabe a kananan hukumomi 19 daga cikin 21 na jihar Anambra, har yanzu ba a bayyana sakamakon karshe na zaben ba har sai an gama.
Jihar Anambra - Mabiyanmu su sani, wannan sakamakon abinda ma'aikatan INEC suka sanar ne bayan kammala kirge a kowani rumfar zabe kuma wakilanmu sun shaida.
'Yan ta'addan Islamic State of West Africa Province, ISWAP, sun sace dattijo mai shekaru 50 mai suna Mohammed Askira, tare da 'yan uwansa maza biyu a Maiduguri.
Mahaifiyar tsohon sanata mai wakiltar Bauchi ta sakiya, Abdul Ningi, Hajiya Abu ta rasu a ranar Lahadi a garin Ningi bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Kasar Amurka za ta bude iyakokin ta na tudu da na sama a ranar Litinin domin bakin da suka yi cikakken riga-kafin cutar Korona bayan watanni ashirin da rufe su.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta bayyana zaben gwamnan jihar Anambra a matsayin wanda bai kammalu ba, Farfesa Florence Obi, baturiyar zaben jihar tace.
Aisha Khalid
Samu kari