Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Legit.ng ta ruwaito cewa, tsohon gwamnan babban bankin Najeriyan ya isa rumfar zabensa da wuri amma ya kasa saka kuri'arsa saboda rashin aikin da na'urar BVAS.
A cikin watannin da suka gabata, tsaro a jihar ya lalace, lamarin da ya dinga zama kalubale tare da tunanin yadda zaben zai kasance a yankin da kasar baki daya.
Duk da akwai 'yan takara 18 tare da jerin jam'iyyun siyasa da suka fito gaba-gadi domin neman kujerar gwamnan jihar Anambra a zaben da za a yi ranar 6 ga Nov.
Dan asalin kasar Amurkan mai suna Bruce Campbell ya siya jirgin da aka kera tun a shekarar 1969 a 1999 a kan farashi $100, 000 (N41 million) kuma ya gyara shi.
Rundunar hadin guiwa ta jami'an tsaro a jihar Ekiti ta halaka wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne yayin da ya je karbar kudin fansa a dajin da ke Ekiti.
Wata matashiyar kyakyawar budurwa maisuna Jamad Finn, ta kafa tarihi a kwallon raga. Wallafar ta a kafar sada zumuntar ta janyo maganganun mutane daban-daban.
Wani bidiyon maza biyu fasinjoji a cikin jirgin suna bai wa hammata iska a cikin jirgi ya karade kafafen sada zumunta. Sun samu rashin jituwa ne a wurin ajiya.
Rayuka takwas ne suka salwanta yayin da wasu 46 suka samu miyagun raunika a gobara 140 da aka yi a jihar Kaduna tsakanin watan Yuni da Oktoba, hukuma ta sanar.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta bayar da belin fitaccen biloniya, Obinna Iyiegbu wanda aka fi ani da Obi.
Aisha Khalid
Samu kari